General News

Ta yaya zan sayi hannun jari a matatar dangote?

Yadda zakayi ka sayi hannun jari a refinery na dangote cikin sauki koda ace baka taba sayan hannun jari ba kafin yanzu.

Na farko kana bukatar BVN

Na biyu kana bukatar broker na Nigeria

Na uku kana bukatar ka iya gane Ipo din

Na hudu ka iya sanya kudi cikin broker din da zakayi amfani da shi

Na biyar ka martaba lokacin da sa a fara da kuma kulle sayarwan, abin nufi idan lokacin baiyiba bazaka iya saya ba haka kuma idan lokacinda suka kayyade ya wuce bazaka iya saya ba.

Na shida ka iya sayan stocks din.

Tayaya ake gane broker mai kyau ne wato ku bibiyi bayanen shi wannan broker din shin gwamnati ta sahalewa broker din yin aiki a kasar Nageriya musali kamar “MERITRADE”

Tayaya zaka bude account din Broker din, ba wani wahala kawai instructions zaka bi cikin sauki kayi shi

Tayaya zaka gane stock din da kake nema? Zakayi search dinshi ne a search bar, ka tabbatar da cewa wannan din de shine wanda kakeso ka saya din.

Tayaya zaka samu daman sayan shi cikin sauki kana dannawa kan sa zai nuna maka wurin saya ko syarwa se ka dannan saya domin saya.

Se ka sa adadin kudinda kake son sawa se kayi confirming shikenan.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button