General News
Yadda ake saka kudi cikin broker

da farko idan ka bude broker din naka zaka guri makamancin na wannan hoton na kasa se ka dannan wurin da na zagaye

bayan ka dannan wurin zasu baka account number da sunan banki wanda yake dauke da sunan ka a jiki, wurin account din shine ne na tufe da blue dinnan , se kuma wurin suna shine na rife da ja dinnan, zakuga sun fara sa sunan broker dinsu kafin naka sunan, kuma zasu nuna maka charges dinda zaka saka masu

Kana saka wa zai zo cikin balance din naka.



