Hausa News
EFCC Hukumar yaki da cin hanci da rashawa zata dauki ma’aikata a shekarar 2026: Ga Abin da Ya Kamata Ka Sani!

EFCC Hukumar yaki da cin hanci da rashawa zata dauki ma’aikata a shekarar 2026: Ga Ranar Rufewa da Yadda Za Ka Nema
EFCC Hukumar yaki da cin hanci da rashawa zata dauki ma’aikata a shekarar 2026: Ga Ranar Rufewa da Yadda Za Ka Nema
Hukumar EFCC ta bude shafin neman aiki na shekarar 2026 ga ’yan Najeriya masu sha’awar shiga aikin hukumar.
Ranar farawa: Ba a tabbatar da takamaiman rana ba.
Ranar rufewa: 1 ga Nuwamba, 2026.
Yadda za ka nema: Ka shiga shafin hukuma ta wannan link:
https://recruitment.efcc.gov.ng
Ka zabi aikin da ya dace da qualification dinka, sannan ka cika fom din yadda aka bukata.
Ka kula da wannan: Neman aikin kyauta ne. Kada ka biya kowa kudin form. Ka tabbatar shafin yana karbar applications kafin ka fara.