General News

Bankuna, brokers da kuma wallets dinda zaka iya amfani dasu

kafin ka sayi hannun jari a dangote petroleum refinery kana bukatar

1 BVN

2 daya daga cikin wadannan bankuna ko wallets ko brokers din

3 ya zamana kanada a kalla 5,250 Naira a cikin sa

4 ka tabbatar da shi Dangote petroleum refinery IPO din ka zaba

wadannan sune wallets dinda zaka iya amfani da su da zarar an saki IPO’s din dangote refinery

wadannan kuma bankuna

wadannan kuma brokers

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button