Haqqoqin Dan Adam
Yakamata ka san kanka fiye da kome, amma ta yaya zaka san kanka?
-
Shin akwai banbanci tsakanin wurin da ake shariar yara da ake zargi da aikata laifi da na manya?
Kafin nan de waye ma yaro a dokar najeriya? Kuma a shekara nawa laifi yake fara hawa kansa? A qarqashin…
Read More » -
Ko kun san ana iya afuwa ga yan B*nd*ga dama sauran masu laifi, amma ta yaya za a iya yafe wa wadannan?
Da turanci ana ce mai (Prerogative of Mercy, da hausa kuma Afuwa) ga masu laifi. A Najeriya, Afuwa (Prerogative of…
Read More » -
Shin ko kun san babu gidan Yari a Najeriya?
Eh kwarai Babu gidan yari a karsar Najeriya a yanzu haka. Kuma ga bayani tare da hujjoji masu ma’ana wadanda…
Read More » -
Shin Zargi Ko Gurfanarwa Na Nufin Mutum Ya Rasa Dukkan Haqqoqinsa?
Aa gaskiya ziyarci Farfajiya.com domin samun cikakken bayanqi da hujjoji na sharia a kan wannan da ma ire ireshi. Haqqoqin…
Read More » -
Shin Fursunoni suna da haqqin rayuwa da kuma mutunci?
Kafin nan ga haqqoqin da Majalisar dinkin duniya (United Nations) ta tanadar Fursunoni Mutum ba ya rasa haqqoqinsa saboda an…
Read More » -
Abubuwa 15 da Doka Ta Ba Wanda Aka Kama… Amma Mutane Da Yawa Ba Su Sani Ba!
Shin ko kun san wa’enne Haqqoqi ne doka ta tanadar wa mutum Wanda Ake Zargin ya aikata laifi a Najeriya?…
Read More » -
Kafin Ka Ce Ba Ka Da Haggi… Karanta Wannan!
Haggogin Asali da Kundin Tsarin Mulkin Najeriya na shekarar alif dubu daya da dari tara da casain da tara (1999)…
Read More » -
Yakamata ka san kanka amma ta yaya?
Shin ko kun san Majalisar dinkin duniya ta yanke hukuncin kirkiran wasu dokoki wadanda suka kare haggin dan adam tare…
Read More »